fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Tag: Gwamnoni

Kisan Manoma: Akwai babbar Alamar tambaya kan shuwagabannin tsaro>>Gwamnonin Najeriya

Kisan Manoma: Akwai babbar Alamar tambaya kan shuwagabannin tsaro>>Gwamnonin Najeriya

Uncategorized
Gwamnonin Najeriya sun bayyana cewa akwai babbar Alamar tambaya kan ko shuwagabannin tsaron Najeriya zasu iya samar da tsaron da ake bukata a kasarnan.   Shugaban kungiyar Gwamnonin, Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar kan harin da aka kaiwa Manoma 43 aka musu yankan Rago.   Yace ko kadan wannan abune na keta sannan kuma suna Allah wadai dashi. Yace zasu tattauna maganar a zamansu na gaba.   Yace kuma ya zama al'adar Boko Haram,  sai ana ganin abubuwa sun lafa, sai kawai su sake bayyana wanda yace dolene a nemi mafita. “This sad narrative raises serious questions on the general security situation in the country and around the capability of the nation’s security architecture.   “Since insurgency engulfe...