fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Gwanda

Amfanin Gwanda ga lafiyar Dan Adam da yadda ake sarrafata domin gyaran Fata da sauransu

Amfanin Gwanda ga lafiyar Dan Adam da yadda ake sarrafata domin gyaran Fata da sauransu

Kiwon Lafiya
Gwanda Ya'yan Bishiya  ne mai matukar amfani ga lafiyar dan Adam, Gwanda tana da abubuwan da jikin dan’adam yake bukata da dama masamman ta wajen kiwon lafiya. Hawan jini daya ne daga cikin cututtukan da suke gallabar dan’adam, to gwanda tana da sinadarin Potassium mai yawa wanda shi kuma ya kan taimamaka wajen dai-daita jinin mai cutar tare da barin kwakwalwa a farke kowani lokaci.  Gwanda kan kyautata ganin mutum, in mutum zai iya cin yanka biyu a kullum, ganinsa zai iya zama haka ba tare da ya ragu don girman shekaru ba, wannan saboda yawan sinadarin ne da ake zaton zai iya yin wannan aikin, bawai don ita gwanda ce an san dole ta yi haka ba. Gwanda Tana kara hasken fata Sanannen abu ne cewa gwanda tana goge fata tare da taimakawa wurin cire dattinta. Kunsar sinadarin Vitami...