fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Hadari

Ba rashin kyan titi ke kawo yawan hadurra ba a Najeriya>>Minista Amaechi ya fadi ainahin dalilin dake kawo hadari

Ba rashin kyan titi ke kawo yawan hadurra ba a Najeriya>>Minista Amaechi ya fadi ainahin dalilin dake kawo hadari

Siyasa
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, ba rashin kyawun titunan Najeriya ne ke kawo yawan hadari ba.   Yace tukin ganganci da direbobi ke yi ne ke kawo yawaitar hadurran.   Dan hakane ya bayar da shawarar a sake duba dokokin hanya ta yanda za'a iya Hukunta duk wanda aka samu da lafi, hukunci me tsauri.   Ya bayyana cewa idan direba yasan cewa in aka kamashi zai gamu da hukunci me tsauri to zai kiyaye yanda yake tuki. “It will be easy for the drivers to understand this when you tell them and that is why we are here today to ensure that we have a safe celebration now and beyond. “A situation where by the law is reviewed and categorically states that when you overload your vehicle, drunk drive or drive recklessly, you will be jailed, then, ...
hadarin jirgin kasa ya ci Rayuka 32, 66 sun jikkata

hadarin jirgin kasa ya ci Rayuka 32, 66 sun jikkata

Uncategorized
Ma'aikatar Lafiya ta Masar ta ce a ƙalla mutum 32 ne suka mutu yayin da fiye da 60 suka jikkata a wani hatsarin jirgin ƙasa.   Bidiyo da hotunan hatsarin wand ya faru a yankin Sohag da ke kudancin ƙasar sun nuna yadda taragon jirgin ya kauce ya faɗa kan wata magudanar ruwa.   Masar ta sha fama da haɗurran jiragen ƙasa sakamakon rashin kula da layukan dogon da ƙin zuba jari don inganta su. BBChausa.   A baya dai, hutudole.com  Ya ruwaito muku yanda Shugaban kasar Kenya, Uhuru kenyatta ya dakatar da jawabinsa yayin da ake kiran sallah Two trains collided Friday in southern Egypt on Friday, causing three passenger cars to flip over, killing 32 people and leaving 66 injured, health authorities said.   Dozens of ambulance vehicles were rush...
Mutane miliyan I.3 na mutuwa sanadiyar hadurran hanya a kowace shekara>>Hukumar lafiya ta duniya, WHO

Mutane miliyan I.3 na mutuwa sanadiyar hadurran hanya a kowace shekara>>Hukumar lafiya ta duniya, WHO

Uncategorized
Akalla mutane miliyan 1.3 ke mutuwa sakamakon hatsarin mota a kowace shekara, Darakta-Janar na Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) Dr. Tedros Adhanon Ghebreyesus ya bayyana. Adadin, a cewarsa, "yayi daidai da cutar COVID-19 a kowace shekara." Da yake jawabi a lokacin wani taron kai tsaye na tunawa don Ranar Duniya ta Tunawa da Wadanda Su Ka Mutu ta Hanyoyin Titi, Ghebreyesus ya ce miliyoyin mutane sun gamu da munanan raunuka da kuma da masu dorewa na zahiri da wanda ke shafar halayyar mutum sakamakon hatsarin ababen hawa. “Wadannan alkaluman ba lambobi ne kawai ba, sun kasance uba,‘ yan’uwa maza, ‘yan’uwa mata,‘ ya’ya mata, da kuma ‘ya’ya maza. Haka kuma an ce yawancin bala'i abin za a iya guje masu ” ya jaddada. Ya bayyana WHO da sauran abokan hadin gwiwa suna tattara bayanai zuw...
Hadarin jirgin ruwa ya ci rayuka 18 a jihar Bauchi

Hadarin jirgin ruwa ya ci rayuka 18 a jihar Bauchi

Uncategorized
Wani lamari marar dadi ya faru a jihar Bauchi inda hadarin jirgin ruwa ya ci rayukan mutane 18 bayan jirgin ruwan dake dauke da mutane 23 ya nutse.   Jirgin na dauke da mutanene zuwa gonakinsu kamin faruwar hadarin.   Kakakin 'yansandan jihar, Ahmad Wakili yaa tabbatar da faruwar lamarin. Cikin wanda suka rasu akwai kananan yara dake da shekaru tsakanin 8 zuwa 16.   Lamatin ya farune a zangon Majiya dake karamar hukumar Itas Gadau a Ruwan Buji. An ceto mutane 5 ciki hadda direban jirgin ruwan inda kuma duka gawarwakin wanda suka rasu suma an ganosu.   The victims were been ferried from Zango Majiya village in Itas Gadau Local Government Area to their farms when the boat capsized and they were drowned right in the middle of River Buji. The poli...
Mutane biyu sun mutu tare da Motoci 29 da suka kone kurmus yayin wani hatsarin Tankar Mai>>hukumar FRSC

Mutane biyu sun mutu tare da Motoci 29 da suka kone kurmus yayin wani hatsarin Tankar Mai>>hukumar FRSC

Uncategorized
Mutum biyu sun rasa rayukansu yayin da motoci 29 suka kone sakamakon fashewar watar tankar mai a kan gadar Kara, babban titin Legas zuwa Ibadan. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) ce ta bayyana hakan a ranar Asabar ta hanyar wata sanarwa da kakakin hukumar, Bisi Kazeem ya fitar. "Daga rahoton binciken hatsarin da aka gabatar, maza 2 sun mutu kuma sun kone kurmus ta yadda ba za a iya gane su ba, yayin da barnar dukiya da ta auku a yayin wutar ta kuma bar motoci 29 da ke ajiye a gefen hanya a kone kurmus," in ji sanarwar. Babban jami'in hukumar, Boboye Oyeyemi ya bayyana hatsarin a matsayin abin takaici wanda za a iya kaucemawa, ya kara da cewa tuni aka fara kokarin kawo karshen fashewar tankoki a jihar. Dangane da abin da ya haddasa hatsarin, hukumar ta ce bin...
Mutane 21 sun mutu yayin da motar makaranta da tirela suka yi karo a Enugu

Mutane 21 sun mutu yayin da motar makaranta da tirela suka yi karo a Enugu

Uncategorized
Hukumar kiyaye haddura ta kasa, a ranar Alhamis, ta tabbatar da mutuwar mutane 21, ciki har da yara ‘yan makaranta, a wani hatsarin mota a Mgbowo da ke karamar hukumar Awgu ta jihar Enugu. Kwamandan sashen na Enugu, Mista Ogbonna Kalu, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin ga jaridar The PUNCH, ta wayar tarho, ya ce hatsarin ya afku ne da yammacin ranar Laraba. Ya ce hatsarin ya rutsa da motar makaranta da tirela. Kwamandan ya dora alhakin hatsarin kan saurin wuce gona da iri da tuki mai hatsari. Kalu ya ce, “An tabbatar da mutuwar mutane 21 kuma sama da mutane 50 na cikin motar makarantar. “Har ila yau, abin lura shi ne, ba duk wanda suka mutu a motar yan makarantar ba ne. Wadanda ke aiki a gefen hanya na daga cikin wadanda suka mutu. "Daga bayanan da ke akwai, hatsarin y...
Mutane 10 sun rasu wasu 30 sun jikkata a hadarin da ya faru a jihar Adamawa a yau

Mutane 10 sun rasu wasu 30 sun jikkata a hadarin da ya faru a jihar Adamawa a yau

Uncategorized
Lamarin ya faru da safiyar yau, Asabar, 10 ga watan October,  kamar yanda Rahotanni suka zo, manyan motoci 2 ne suka hade da juna jihar ta Adamawa. Hadarin ya farune da misalin karfe 1:30 na dare a kan titin Mayobelwa zuwa Ganye kamar yanda wani shaida ya gayawa Daily Trust,  yace daga daga cikin manyan motocinne ta kwacewa direban inda yayi sanadiyyar hadarin.   Mutanen dake kusa da abin ya faru sun taimaka wajan dauke gawargwakin wanda suka rasu da kuma kai wanda suka jikkata Asibiti. Saidai hukukar kiyaye hadurra ta Road Safety ta bayyana cewa Tukin ganganci ne yayi sanadin faruwar hadarin.   “We saw two trailers coming to the same direction speedily; they were all trying to overtake each other, so on the process, one of the drivers lost control,” an eye wit...
Hotuna:Mutane 8 sun tsallake Mutuwa bayan da shirgegiyar Bishiya ta fadawa Motarsu

Hotuna:Mutane 8 sun tsallake Mutuwa bayan da shirgegiyar Bishiya ta fadawa Motarsu

Uncategorized
Mutane 8 ne ciki hadda Direba suka tsallake Rijiya da baya a Calabar, jihar Cross-River jiya, Talata, 8 ga watan Satumba.   Direban motar ya tsayane ya sauke Fasinja inda daga nanne sai reshen bishiyar ya fado kan motar tasa amma dai Allah ya tsare babu wanda ya jikkata ko ya mutu. Saidai direban ya koka kan lalacewar motarsa. Kwamishinan Muhalli na jihar, Mfon Bassey ya tabbatar da faruwar lamarin bayan ziyarar gani da ido.   'Yansanda sun isa wajan dan hana cushewar ababen hawa.
Hotuna:Yanda Motar Dakon Mai ta Nike uwa da ‘ya’yanta 2

Hotuna:Yanda Motar Dakon Mai ta Nike uwa da ‘ya’yanta 2

Uncategorized
Wata motar dakon mai da birki ya katse mata ta hau kan wata mata da 'ya'yanta 2 da karin wani mutum 1 a jihar Ondo.   Lamarin ya faru a jiya, Asabar a karamar hukumar Akoko North-East dake jihar inda ya hada da mashina 6, motar dakon mai da kuma wata babbar Mota. Jami'an kiyaye Hadurra na Road Safety sun kai dauki wajan inda suka tabbatar da cewa mutane 4 ne suka mutu amma shaidun gani da ido sun ce mutane 6 ne suka mutu a hadarin.
Mutane 2 da suka je dibar ganima bayan da tankar mai ta fadi a Bauchi sun jikkata

Mutane 2 da suka je dibar ganima bayan da tankar mai ta fadi a Bauchi sun jikkata

Uncategorized
Lamarin ya farune da daren jiya, Laraba inda wata motar dakon mai ita kadai ta samu matsala, tankin man data dauko ya fashe ya rika zubar da man a kasa.   Wasu mutane 2 da suka je dibar ganima sun jikkata bayan da motar ta yi bindiga, saidai sun auna arziki basu mutu ba. Hutudole ya samo muku cewa lamarin ya farune a kusa da makarantar kimiyya da fasa ta gwamnatin tarayya dake Bauchin da misalin karfe 11:40 na dare. 'Yan kwana-kwana sun kai dauki wajan inda suka hana gobarar bazuwa. Hakanan da safiyar yau, Alhamis, jami'an kiyaye hadurra na FRSC sun je inda suka gyara titin.   Kakakin 'yansandan jihar, Ahmad Wakili ya tabbatar da faruwar Lamarin. Inda yace babu wanda ya mutu amma wanda suka jikkata suna asibitin koyarwa na jami'ar Tafawa Balewa inda suke karbar...