
Matasa 3 sun rasu a hanyar zuwa Ta’aziyya a Gombe
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Sun Rasu Yayin Da Suka Tafi Yin Taaziyya
A jiya ne suka rasu sakamakon hadarin mota kan hanyar su ta zuwa Katsina daga Gombe domin yin ta'aziyya.
Sun rasu su uku a motar.
Muna fatan Allah ya yi musu rahama. Allah ya sa Aljanna ce makomarsu