fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Hadarin Mota

Hadarin mota ya kashe mutane 23 a Borno

Hadarin mota ya kashe mutane 23 a Borno

Uncategorized
Hukumar kiyaye hadura ta kasa, FRSC reshen jihar Borno ta bayyana cewa mutane 23 ne suka rasa rayukansu sannan wasu 90 suka jikkata a hadarin mota 11 da ya faru akan titin Maiduguri-Bennisheikh-zuwa Damaturu daga watan Janairu zuwa Nuwamba na wannan shekarar.   Kwamandan yankin, Mr. Sanusi Ibrahim ne ya bayyana haka a wayar da kai da yake kan yawan hadurra da ake samu a karshen shekara. Yace motoci 15 ne hadarin ya rutsa dasu. The Federal Road Safety Corps (FRSC) in Borno State has said 23 people lost their lives, while 90 others sustained injuries in 11 accidents on the Maiduguri-Benisheikh-Damaturu road, between January and November. The Sector Commander, Mr. Sanusi Ibrahim, who made this known on Tuesday while inaugurating the 2020 ‘ember’ month campaign in Maidugur...
Da Duminsa: Tsohuwar Kwamishiniyar lafiya ta jihar Bauchi ta rasu a mummunan hadarin mota

Da Duminsa: Tsohuwar Kwamishiniyar lafiya ta jihar Bauchi ta rasu a mummunan hadarin mota

Uncategorized
Dr. Suwaira Hassan, wadda ma'aikaciyar Asibitin koyarwa na jami'ar Tafawa Balewa dake jihar Bauchi ce, ta yi hadarin Mota inda ta rasu.   Hadarin ya faru a Yau, Litinin a daidai kauyen Zaranda. Dan uwanta, Garkwu Adamu wanda ma'aikacin Civil Defence ne ya tabbatar da rasuwarta inda yace da safiyar yau Lamarin ya faru. Muna fatan Allah ya jikanta.   Ta rasu tana da shekaru 46 kuma za'a yi jana'izar ta da misalin karfe 1:36 na yau. A younger brother to the deceased, Garkwu Adamu, the Public Relations Officer, Nigeria Security and Civil Defense Corps, Bauchi State Command, confirmed the incident. He said: “Yes, it is true, she died this morning in an accident at Zaranda village on her way to Bauchi from Jos, Plateau State.   “They were three driving ...
Mutane shida sun mutu, 11 sun jikkata a hatsarin mota a Anambra

Mutane shida sun mutu, 11 sun jikkata a hatsarin mota a Anambra

Uncategorized
Mutane shida ne suka mutu, 11 kuma suka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata karamar mota mallakar kamfanin sufuri na CDO mai lamba BGT 313 XA da kuma wata farar mota ba tare da lambar rajista ba a Nteje, kan babbar hanyar Awka - Onitsha. Jami'in Ilimin Jama'a na Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa, FRSC, na reshen Anambra, Mista Jamal Musa ya ce hatsarin ya afku ne sakamakon gudun wuce gona da iri da ya kai ga rasa kulawar motar bas din.   Six persons were killed and 11 injured in an auto crash involving a minibus belonging to CDO Transport Company with registration number BGT 313  XA and a white truck without a registration number at Nteje, along Awka – Onitsha expressway.   Public Education Officer of the Federal Road Safety Commission, FRSC, for Anam...
Mutane 7 sun rasu, 2 sun jikkata a hadarin motar da ya faru a Kano

Mutane 7 sun rasu, 2 sun jikkata a hadarin motar da ya faru a Kano

Uncategorized
Hukumar kwana-kwana ta tabbatar da rasuwar mutane 7 da jikkatar wasu 2 a hadari  motar da ya faru a kwanar Mundubawa, Hadejia Road dake karamar hukumar Nasarawa ta Kano.   Kakakin hukumar,  Malam Sa'idu Muhammad ne ya tabbatar da haka a sanarwar da ya fitar yau, Laraba.   Yace hadarin ya faru da misalin karfe 5:12 na safiyar yau, inda wasu manyan motoci 2 suka kara, an garzaya da wanda lamarin ya faru dasu Asibitin Sir Sanusi General Hospital inda likita ya tabbatar da rasuwar 7 daga ciki. The Kano State Fire Service has confirmed seven persons dead and two others injured in a road crash at Mundubawa junction on Hadejia road in Nassarawa Local Government Area of the state. Malam Saidu Muhammed, the Public Relations Officer (PRO) of the fire service confirmed...
Saida na Mutu a hadarin motar da ya rutsa dani Amma Allah ya dawo dani>>Yul Edochie

Saida na Mutu a hadarin motar da ya rutsa dani Amma Allah ya dawo dani>>Yul Edochie

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Nollywood,  Yul Edochie ya bayyana cewa hadarin motar da yayi a shekarar 2019 ya mutu Amma Allah ya dawo dashi.   Yace bayan hadarin an ruwaito masa duk abinda ya faru a rayuwarsa sai kuma wata murya tce masa ta kare. Sannan sai kuma ya daina jin komai.   Yace amma kuma sai Allah ya sake bashi wata dama a karo na 2 wannan karin dan taimakawa mutane dan kuma Taimakawa wajan gayar Duniya da daukaka kalmar Allah.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter. “In 2019 I actually died in this accident. My whole life was flashed before me in a second & a voice told me ‘it’s over’, then black out,” he wrote. “But God gave me a 2nd life. This 2nd life is dedicated to helping people, making the world a better place & spreading ...
Najeriya ta yi asarar rayuka 1,076 daga hadarurruka a cikin watanni uku>>Hukumar kiyaye haddura ta kasa, FRSC

Najeriya ta yi asarar rayuka 1,076 daga hadarurruka a cikin watanni uku>>Hukumar kiyaye haddura ta kasa, FRSC

Uncategorized
Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa (FRSC) ta ce ta samu hadurra 2,656 da kuma wadanda suka mutu 1,076 a duk fadin kasar a zango a cikin watanni uku na shekarar 2020. Jami’in Ilimin Jama’a na Hukumar (CPEO), Mataimakin Corps Marshal, (ACM) Bisi Kazeem, ya bayyana hakan a wata hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a ranar Laraba a Abuja. Mista Kazeem ya ce, hadarurrukan da wadanda suka mutu sun faru ne tsakanin watan Yuli zuwa Satumba na shekarar 2020, ya kara da cewa FRSC ba ta yi kasa a gwiwa ba a kokarin da take yi na rage yawan kashe-kashe a kan manyan hanyoyi. Ya danganta yawancin hadarurrukan da kuma wadanda suka mutu wadanda suka faru a kan hanyoyi daban-daban a cikin kasar a cikin wannan lokaci saboda tsananin gudu. “Saurin gudu shine babban abin da ya haifa...
Babbar mota ta kade sojan Najeriya ya Mutu

Babbar mota ta kade sojan Najeriya ya Mutu

Uncategorized
Wata motar kamfanin Flour mill ta kade sojan Najeriya kuma nan take ya mutu a Calabar jihar Rivers.   Lamarin ya farune da safiyar yau, Litinin, Misalin karfe 7:25 na safe a Ansa Bus Stop,  Murtala Muhammad Way dakw birnin Calabar. Wani ahaida ya bayyana cewa sojan ya je da gudu a mashin ya wuce motar amma sai ya matse mata, karar birkin da Direban motar ya takane ya dauki hankulan mutane wanda ana zuwa aka ga sojan kwance. Nan mutane suka tabbatar da ya mutu.   Direban motar yayi yunkurin tserewa amma aka kamoshi. Sojoji sun isa wajan inda suka rika tare motocjn kamfanin suna tafiya da direbobin. Daga karshe dai sun dauki gawar dan uwansu sun tafi da ita. Sunan sojan da ta Rasu, Lance Corporal Hassan Haruna.   The victim who was identified as Lance ...
Dalibar jami’ar Bayero ta rasu a hadarin mota

Dalibar jami’ar Bayero ta rasu a hadarin mota

Uncategorized
Wata dalibar jami'ar Ado Bayero dake Kano, Fatima Mai Basira ta rasu a Hadarin mota.   Fatima dake ajin karshe, ta rasu akan hanyar ta ta zuwa Minna a tsakanin Kano zuwa Zaria.   'Yan uwa da abokan arziki sun rika jimamin rasuwarta. Muna fatan Allah ya mata Rahama. Inna lillahi wa innah illahi rajiun. Fatima Maibasira just pass away. A 400 level law students from Bayero university kano. She was involved in a Car accident Along Kano to Zaria on her way back to Minna. May ALLAH grant her soul RAHAMA Ameen.