
Bidiyon jirgin kasar Pakistan Lokacin da ya ke fadowa kasa
A yaune aka samu hadarin jirgin sama a birnin Karachi na kasar Pakistan inda mutane 107 suka rasu.
Jirgin yayi yunkurin sauka har sau 3 amma bai yi nasara ba inda a yunkurin sauka na 4 ne ya fadi kuma duk fasinjan dake cikin jirgin da ma'aikata 8 suka rasu.
Wannan bidiyon na kasa jirginne lokacin da yake shirin faduwa kasa yana ci da wuta.