fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Hadi Sirika

Yan Bindiga sun fito da salon garkuwa da mutanene dan kunyata Gwamnati amma kwanannan za’a kawo karshensu>>Minista

Yan Bindiga sun fito da salon garkuwa da mutanene dan kunyata Gwamnati amma kwanannan za’a kawo karshensu>>Minista

Tsaro
Ministan Harkokin Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya bayyana cewa, 'ya  Bindiga sun fito da Salon Garkuwa da mutanene dan su kunyata Gwamnati. Saidai yace tsare-tsaren da gwamnatin ta fito dasu zasu yi maganin matsalar.   Sirika da yayi magana da manema labarai bayan ganawa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Abuja yace 'yan Najeriya kwanannan zasu samu kwanciyar hankali musaman bayan nadin sabbin shuwagabannin tsaro.   Sirika yace kwanannan za'a daina satar Mutane.   “The Federal Government is doing everything possible to stop criminality in the country and by special grace of God, the recent abduction of school children in Niger State should be the last Nigeria will experience.
Gwamnati ta samar da Biliyan 5 a matsayin tallafi ga Masu safarar jirgin sama

Gwamnati ta samar da Biliyan 5 a matsayin tallafi ga Masu safarar jirgin sama

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana samar da Naira Biliyan 5 ga masu safarar jiragen jirgin sama a kasarnan.   Ministan Sufurin jiragen Sama, Hadi Sirika ne Ya bayyana haka a wajan gabatar da wasu kudirin dokoki da zasu canja harkar Safarar jirgin sama a Najeriya. Yace Biliyan 4 daga cikin kudin za'a baiwa kamfanonin jiragen sama tallafi ne yayin da Biliyan 1 kuma za'a baiwa sauran masu harka a masana'antar.   Saida 'yan Majalisa sun bayyana cewa kudin sun yi kadan.   The Minister of Aviation, Senator Hadi Sirika, said on Monday that the Federal Government would soon start the disbursement of the N5bn bailout it approved for the operators of the Aviation sector. Sirika stated this at the opening of a  three-day public hearing on the six executive bills m...
Hadaddiyar Daular Larabawa ta janye takunkumin hana biza ga ‘yan Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

Hadaddiyar Daular Larabawa ta janye takunkumin hana biza ga ‘yan Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

Siyasa
Hadaddiyar Daular Larabawa ta amince ta dawo da bayar da biza ga ’yan Najeriya. Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ne ya sanar da hakan ta shafinsa na Twitter a ranar Laraba. Sirika ya bayyana cewa Najeriya ma ta ba da izinin aiki na kamfanin jiragen sama na Emirates a Najeriya. A cewarsa, dage dokar hana biza sharadi ne ga Najeriya ta kyale ayyukan kamfanin jiragen saman na Emirates a Najeriya.
‘Duk wasu shirye-shirye sun gama kammala na dawo da zirga-zirgar jiragen Sama – Hadi Sirika

‘Duk wasu shirye-shirye sun gama kammala na dawo da zirga-zirgar jiragen Sama – Hadi Sirika

Kasuwanci
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika, ya ce babu gudu ba ja da baya a ranar 5 ga Satumban shekarar 2020 za a ci gaba da zirga-zirgar jiragen sama na kasa da kasa tunda sun kammala dukkan shirye-shirye. Da yake magana a taron kwamitin yaki da cutar Covid-19 wanda ke guda a kullum a Abuja a ranar Alhamis, Sirika ya ce duk kan wasu shirye-shiryan budewar sun gama kammala. Ministan ya kuma bayyana cewa an hana kamfanonin jiragen sama na Air France, Lufthansa, Ethihad, Air Rwanda, Air Namibia, da sauransu shiga kasar. Ya kuma ce, kamfanonin jiragen sama na British Airways, Delta, Emirates, Qatar, Gabas ta Tsakiya, Turkish, Egypt Air, Ethiopian Airlines, Virgin Atlantic suna cikin kamfanonin jiragen da aka amince su yi aiki tare da kula da ka'iddojin cutar Covid-19. Haka zalika...
Covid-19: Najeriya Zata dawo da Sufurin Jiragen Sama Zuwa kasashan waje

Covid-19: Najeriya Zata dawo da Sufurin Jiragen Sama Zuwa kasashan waje

Kasuwanci
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa za a bude filayen jirgin saman Legas da Abuja don dawo da sufirin jiragen sama zuwa kasashen waje a Najeriya daga 29 ga watan Augusta. Najeriya ta rufe tare da dakatar da tashin jiragen sama zuwa kasa shan waje a ranar 23 ga Maris, 2020, don shawo kan yaduwar cutar COVID-19. Hadi Sirika, ministan sufurin jiragen sama shine ya sanar da hakan, A wani sakon Tuwita da ya wallafa. @Hadisirika
Hadarin Daukar Cutar Coronavirus A Cikin Jirgi Kadan Ne>>Minitan Sufuri

Hadarin Daukar Cutar Coronavirus A Cikin Jirgi Kadan Ne>>Minitan Sufuri

Siyasa
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ya ce matukar matafiya sun sa takunkumi a jirgin sama to hadarin su kamu da cutar coronavirus don sun zauna kusa da juna kadan ce. Ya bayyana haka ne bayan jama’a sun nuna damuwa kan rashin bayar da tazara a kujerun jiragen sama bayan bude filin jirgi na Malama Aminu Kano a ranar Asabar. “Zama a cikin jirgin zama na da cikakken kariyar lafiya. Muddin ka sa takunkumi, to ba ka cikin hadari a duk inda ka zauna”, a cewar Ministan. Ya ce an gina jirgin sama ne ta yadda duk bayan minti biyu ake kashe kwayoyin cuta a cikinsa ta hanyar zafin da iskar cikinsa ke yi da ya kai digiri 100, wanda babu kwayar cutar da ke iya rayuwa a ciki. Hadi Sirika kya bayyana gamsuwa da matakan kariyar COVID-19 da ya gani an dauka a filin jirgin Malam A...
Daga yanzu babu cin abinci a jirgin sama dan dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19>>Hadi Sirika

Daga yanzu babu cin abinci a jirgin sama dan dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19>>Hadi Sirika

Siyasa
Hukumar jirgin sama ta Najeriya ta bayyana cewa daga yanzu ba za'a sake baiwa fasinjan Jirgin sama abinci a cikin jirgin ba.   Ministan Sufurin jiragen sama,  Hadi Sirika ne ya bayyana haka ga manema labarai a yayin ganawar da yayi da su a Abuja. Yace sun dauki wannan matakine dan dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 a tsakanin fasinjojin.   Yace kuma kowa zainiya zuwa da takunkumin rufe baki da hanci kuma ba lallai na gayu ba.
Ba za A Iya Bada Tazara A Cikin Jirage Ba>>Ministan Sufurin Jiragen sama

Ba za A Iya Bada Tazara A Cikin Jirage Ba>>Ministan Sufurin Jiragen sama

Siyasa
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ya ce kusan da wuya a iya Samar da tazar tsakanin mutane cikin jiragen ba tare da cutar da kudaden shiga na kamfanonin jiragen ba.   Ya fadi hakan ne yayin wani taron yanar gizo wanda masu ruwa da tsaki a bangaran sufurin jiragen sama suka halarta. Taron yanar gizo ya mayar da hankali kan matsayin masana'antar yayin sake farawa aiki. Sirika yana amsa tambayar daga Manajan Daraktan kamfanin Aero, Capt. Ado Sanusi, wanda ya yi tunanin ko bada tazara tsakanin jama'a zai shafi farashin tikitin jirgi. Ministan ya ce ba da tazara tsakanin jama'a gaba daya a cikin jirgin sama zai yi wuya. Ya ce, “Mutumin da yake zaune a bayan ka bai ko gabanka bai wuce mita biyu daga gare ka ba. “Idan mutane suka ce za su toshe kujera guda ...
Ban taba karbar cin hanci ba, in kuma akwai wanda ya taba bani, ya fito ya fada, Gwamnatin Buhari bama cin hanci>>Ministan Sufurin jirgin sama, Hadi Sirika

Ban taba karbar cin hanci ba, in kuma akwai wanda ya taba bani, ya fito ya fada, Gwamnatin Buhari bama cin hanci>>Ministan Sufurin jirgin sama, Hadi Sirika

Siyasa
Ministan sufurin jiragen sama,Hadi Sirika ya bayyana cewa tunda ya zama Minista, Shekaru 5 da suka gabata bai taba tambayar wani ya bashi cin hanci ba kuma babu wanda ya taba bashi.   Sirika yana maganane a wajan ganawar da kwamitin yaki da Coronavirus/COVID-19 yayi da manema labarai a Abuja inda yake martani ga wani zargi da akawa ma'aikatar tasa a shafin Twitter. Ya bayyana cewa yaga wani Rubutu a shafin Twitter da aka zargi ma'aikatar tashi da cin hani. Yace mutane su fa daina tunanin abinda ya faru a gwamnatin baya zai faru a gwamnatin shugaba Buhari, hutudole ya samu cewa Hadi Sirika yace a gwamnatinnan su suna kaffa-kaffa da alhakin mutane dake kansu.   Yace bai taba karbar cin hanci ba idan kuma akwai wanda ya taba bashi to ya fito ya gayawa Duniya. Hadi...
Gwamnati ta tsawaita rufe filayen jirgin sama da sati 2

Gwamnati ta tsawaita rufe filayen jirgin sama da sati 2

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana tsawaita rufe filayen jirgin saman Najeriya da sati 2 nan gaba.   Hakan ya fitone daga wajan ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika inda ya bayyana cewa dalilin tsawaita dokar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya saka ta hana zirga-zirga ba za'a iya bude filayen jirgin saman ba ranar 23 ga watan Afrilu. https://twitter.com/hadisirika/status/1252261593028624391?s=19   Yace filayen jirgin saman zasu ci gaba da zama a kulle sai nan da Sati 2.