fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Hadiza gabon

Ina son ganin ina farantawa Mabukata>>Hadiza Gabon

Ina son ganin ina farantawa Mabukata>>Hadiza Gabon

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bayyana cewa abinda ke kwaranye mata damuwa shine ta ga tana taimakawa Mabukata.   Gabon ta bayyana hakane a hirarta da Daily Trust inda tace tana jawo hankulan masu shi su rika taimakawa mabukata.   Tace ta hanyar nuna Soyayya da damuwa da bukatun mutane maau rauni a cikinu za'a samu karfafa Soyayya da kawar da kiyayya.   “How could someone imagine that life as far as they are concerned is so splendid and satisfactory because they are well to do, thereby neglecting those people that go to bed with an empty stomach? “It is very significant to note that a little effort that someone makes which at the end results in making a great difference to the lives of people, will be remembered as an act of righteous and good d...
Hadiza Gabon ta wa me shafin Facebook Allah ya isa

Hadiza Gabon ta wa me shafin Facebook Allah ya isa

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta wa me shafin Facebook,  Mark Zuckerberg Allah ya isa saboda yanda ya bari ana ta bude shafuka sa sunanta.   Gabon ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace tana kira a gareshi da ya dauki matakin da ya dace akan hakan.   Ta wallafa hotunan wasu daga cikin shafukan karyar da aka bude da sunanta.   https://www.instagram.com/p/CLHzapEgwpU/?igshid=t3uocy0dpbv0   https://www.instagram.com/p/CLHz7P6AIPE/?igshid=l7mhzu5axwc2
Kayatattun hotunan taurarin Fina-finan Hausa dake kasashen waje suna shakatawa

Kayatattun hotunan taurarin Fina-finan Hausa dake kasashen waje suna shakatawa

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa da dama yancin su mata suna kasashen waje daban-daban suna shakatawa.   Ga wasu daga cikinsu kamar haka:   Nafisa Abdullahi: Ta shahara wajan yawo kasashen Duniya dan Bude Ido. Zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 ya sa ta dawo gida Najeriya saboda yanda aka kulle kasashen Duniya.   Saidai yanzu Nafisa ta sanar da ci gaba da shakatawartata. Nafisa ta Shilla Dubai inda ta saki wasu sabbin Hotunan da aka ganta akan wata BalamBalam me tashi sama.   https://www.instagram.com/p/CJc_oKSArOk/?igshid=1i3uqoywz6ezn   https://www.instagram.com/p/CJdJlRhgqwE/?igshid=10zv3w7au5enl Hadiza Gabon da Fati Washa:   Taurarin fina-finan Hausa,  Hadiza Gabon da abokiyar aikinta, Fati Washa suma sun shilla Zuwa Dub...
Bidiyo: Hadiza Gabon ta baiwa Tsohonnan da yace yana sonta da aure kyautar Dubu Dari 2

Bidiyo: Hadiza Gabon ta baiwa Tsohonnan da yace yana sonta da aure kyautar Dubu Dari 2

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta yiwa tsohonnan da ya ce yana sonta kyautar Naira Dubu 200.   Malam Charki ke ya bayyana a Bidiyon inda aka ji yana mika sakon Gabon wajan wannan Tsoho. Tsohon yayi godiya sosai ga Hadiza inda kuma ya mata fatan Alheri. A baya dai Tsohon ya bayyana cewa yana son Hadiza Gabon inda har aka rika tsokanarsa da cewa ba zai samu ba amma ya rika fadin abin Rabone.