
Bidiyo, Wani Tsoho ya roki Allah ya mallaka masa Hadiza Gabon, Hadizar tace tana son haduwa dashi
Wani Tsoho ya dauki hankula bayan da yace yana son tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon.
An ji a wani bidiyo da aka daukesa wasu suna gaya masa cewa ba zai samu ba, amma sai yace ai Allah ne ke bayarwa.
Hadizar dai ta bukaci a hadata da wannan tsoho.
https://www.instagram.com/p/CJLmxlInGQr/?igshid=1c56c8x0lhtmy