Wannan wani tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne da matarsa, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta saka a shafinta na sada zumunta.
An ga gwamnan Lokacin yana matashi.
https://twitter.com/hadizel/status/1325425744059768832?s=19
Matar gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta wallafa kayatattun hotunanta tare da mijin nata, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai har kala 4.
Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda take murnar cika shekaru 35 da yin aure da mijin nata.
Ta rubuta sakon cewa ni da mazana 4 kuma duka ina sonsu, babu nuna banbanci.
Wani ya tambayeta cikin Raha ta bashi sunan mazajen nata kuma ta gaya masa cewa sunansu, Nasir, Naseer, Nasr, da Nasiru.
A watan Augusta ne gwamnan da matarsa suka yi murnar cika shekaru 35 da yin Aure.
Masoyan sun hadune a watan Augusta na shekarar 1976 a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria sannan suka yi aure a watan Augusta na shekarar 1985. Allah ya albarlacesu da 'ya'ya hadda jikoki.
First l...
Uwar gidan gwamanan jihar kaduna Hadiza Isma'il El'rufai ta yi maratani ga masu sukanta a dandalin kafar sada zumunci dake tuwita Inda ta bayyana cewa ita tana auran gwamnane kawai amma ba'itace gwamna ba.
Sukar ya faru ne tun bayan bayyana murnar, da matar gwamnan tai na samun mabiya Kimanin 80,000 a shafinta na kafar sada zumanta dake tuwita, inda wasu ke sukarta da cewa zaifi kyautuwa tai magana akan al'ummar kudancin jahar kaduna bisa rikice rikican dake addabar yankin.
Rahotanni baya bayannan sun bayyana cewa fiye da mutane 12 ne aka kashe a makon da ya gabata a Kajuru lokacin da wasu 'yan bindiga suka kai hari a wani ƙauye.
Sai dai a lokacin datake martani kan lamarin kashe-kashan matar gwamanan ta bayyana cewa "bana batutuwa masu muhimmanci kamar mulki da siyasa a dand...
Matar gwamnan Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta jawo hankulan musulmai inda tace wannan lokaci da ake ciki shine mafi dacewar bada zakka.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace itama zata bayar da tata zakkar.
https://twitter.com/hadizel/status/1247102933726105600?s=19
https://twitter.com/hadizel/status/1247105991130386432?s=19
Ta bayyana cewa itama zata bayar da zakkarta amma a dunkule zata bayar ga wata kungiya da zata sayi kayan abinci ta rabawa mutane.
https://twitter.com/hadizel/status/1247118161868197888?s=19
Saidai daga baya Ta tambayi shawarar ko ta sayi kayan abinci ta raba ko kuwa ta bayar da tsabar kudi?
https://twitter.com/hadizel/status/1247131511759011841?s=19
Daga baya an bata shawarar bada kudin kamar yanda ...