
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarta
A yau ne tsohuwar jarumar masana'antar Kannywood, Hafsat Shehu take murna zagayowar ranar haihuwarta.
https://www.instagram.com/p/CIqDnP2Fz-q/?igshid=1i096wkel7gxm