fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Haihuwa

Matarnan data guntule al’aurar mijinta a jihar Taraba ta haifi da Namiji

Matarnan data guntule al’aurar mijinta a jihar Taraba ta haifi da Namiji

Uncategorized
A yau, Alhamis, Matarnan daga jihar Taraba, Halima Ali data yanke mazakutar mijinta ta haihu.   A jiya, Laraba ne aka kai Hauwa Asibitin kwararru dake jilingo daga Ofishin 'yansanda, bayan data fara nuna alamar Nakuda. Halima ta samu karuwar da Namiji kuma duka suna cikin koshin lafiya. Nan ba da jimawa bane za'a gurfanar da ita a Gaban Kuliya dan Amsa zargin jiwa Mijinta mummunan rauni da kuma yunkurin kasheshi.   Daily Trust ta ruwaito cewa Halima ta guntule Al'aurar mijinta yana bacci inda aka garzaya dashi Asibiti, lamarin ya dauki hankula.
Hotuna:Yanda aka haifi jariri rike da abin hana daukar ciki da mahaifiyarsa ta saka a hannunshi

Hotuna:Yanda aka haifi jariri rike da abin hana daukar ciki da mahaifiyarsa ta saka a hannunshi

Uncategorized
An haifi jariri rike da abin hana daukar cikin da mahaifiyarshi ta saka a hannu.   Yaron da aka haifa a kasar Vietnam an ganshi rike da abunnan da ake kira da IUD daks hana mace daukar ciki a hannu. An ga abin rike kamkam a hannun jaririn kamar yanda Rahotanni daga Asibitin da aka haifeshi suka bayyana.   Likitan da ya taimaka wajan haihuwar, Dr. Phuong ya bayyana cewa yana ganin abin a hannun yaron sai ya daukeshi hoto amma bai yi zaton zai dauki hankula sosai ba.   Ya kara da cewa matsala aka samu inda abin hana daukar cikin ya bar asalin inda aka sakashi zuwa wani guri shiyasa ta haihu. Mahaifiyar yaron me shekaru 34 ta bayyana cewa shekaru 2 kenan data saka abin hana daukar cikin amma tunda taga ta dau ciki tasan cewa bai yi aiki ba. &n...
Hotuna: Mahaifiyar yara 13, yar shekara talatin da hudu ta haifi yan hudu a Zaria

Hotuna: Mahaifiyar yara 13, yar shekara talatin da hudu ta haifi yan hudu a Zaria

Uncategorized
Matar yar shekara talatin da hudu wanda take zaune a Zaria, mahaifayar yara sha-uku, ta hafin yan hudu. Ta haifi yaran a asibitin sawaba dake kofan gayan, Zaria. Matar mai suna Hauwa'u Sulaiman ta hafi yaran a ranar juma'a biyar ga watan yuli. Bayan haihuwan, anmaida ta asibitin koyarwa na Ahmadu Bello dake shika domin kara duba lafiyar ta da lafiyar yaran data haifa. Babban likitan yara dake asibitin yace yaran suna cikin koshin lafiya kuma suna samun kula ta musamman. Mahaifin yaran, mijin matar, Malam Sulaiman, Wanda direban mota ne, ya bayyana farin cikin shi da godiya ga Allah daya bashi yaran kuma acikin koshin lafiya.
Ta rasu wajan haihuwarta ta farko

Ta rasu wajan haihuwarta ta farko

Uncategorized
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un   Wannan baiwar Allahn me suna Fatim Muhammad ta rasu a yayin haihuwarta ta farko, kamar yanda muka samu daga Rariya. Tana a Unguwar Shekarane dake Kano. Muna fatan Allha ya jikanta ya kuma kai Rahama kabarinta Amin.   A baya dai hutudole ya kawo muku cewa https://hutudole.com/hotuna-wata-mata-ta-kashe-mijinta-har-lahira-bayan-data-daba-masa-wuka-a-ciki/