fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Tag: Hakeem Baba Ahmad

Mutane an shasu sun warke:Ba zasu bi wata sabuwar dokar Coronavirus/COVID-19 ba>>Hakeem Baba Ahmad

Mutane an shasu sun warke:Ba zasu bi wata sabuwar dokar Coronavirus/COVID-19 ba>>Hakeem Baba Ahmad

Uncategorized
Hukumomi a Najeriya sun bayyana cewa Coronavirus/COVID-19 ta dawo gadan-gadan inda kuma tuni wasu jihohi suka fara daukar matakin dakile cutar na sake kulle guraren tarukan jama'a.   Gwamnatin tarayya ma ta yi gargadin cewa a kiyayen bin dokar ta Coronavirus/COVID-19 dan gujewa sake saka wani kulle.   A wannan karin cutar ta Coronavirus/COVID-19 ta fi kama mutane fiye da baya inda a rana daya an samu ta kama mutane fiye da Dubu 1.   Da yake martani akan dawowar cutar, Jigo a Siyasar Jihar Kaduna kuma Uban kasa, Hakeem Baba Ahmad ya bayyana cewa a yanzu ne za'a ga illar rashin yarda tsakanin shuwagabannin da Jama'a.   Yace mutane ba zasu yadda su bi matakan da shuwagabannin zasu dauka ba saboda dawowar Coronavirus/COVID-19,  domin an shasu sun war...
Dalilin da yasa gwamnoni da yawa ba zasu iya yaki da Coronavirus/COVID-19 ba>>Hakeem Baba Ahmad

Dalilin da yasa gwamnoni da yawa ba zasu iya yaki da Coronavirus/COVID-19 ba>>Hakeem Baba Ahmad

Tsaro
Tsohon babban darakta a hukumar zabe me zaman kanta, INEC kuma hadimin tsohon kakakin majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, Hakeem Baba Ahmad ya bayyana cewa da yawan gwamnonin Najeriya na zasu iya yaki da Coronavirus/COVID-19 ba saboda basu da isassun kayan aiki.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a jaridar Sun inda yace rashin wadannan isassun kayan aiki ko kudi ne yasa gwamnonin ba zasu iya tsare mutane a gida ba ta yanda ba zasu kai kansu ga inda zasu samu cutar ba. Ya kara da cewa su kuma mutane yawanci basu damu da kansu ba kuma suna ganin wannan cuta kawai ba ta da wata muhummanci. Ya kara da cewa watakila lokacin da mutane zasu dauki cutar da muhimmanci sai an fara ganin dubban mutane na mutuwa tukuna.   Yace gashi yanzu ma gwamnatin tarayy...
Shekaru 5 na mulkin Buhari sun fi na Obasanjo da Jonathan amfanar ‘yan Najeriya>>cewar ‘yan Najeriya

Shekaru 5 na mulkin Buhari sun fi na Obasanjo da Jonathan amfanar ‘yan Najeriya>>cewar ‘yan Najeriya

Siyasa
Wata tambaya da Tsohon Sakataren hukumar zabe me zaman Kanta,INEC, Hakeem Baba Ahmad yayi a shafinshi na sada zumunta ta bayyana cewa Shekaru 5 na mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun fi na sauran shuwagabannin da Najeriya ta yi a baya.   Hakeem dai ya saka tambayar cewa wanene daga cikin shugabannin Najeriya,Muhammadu Buhari, Goodluck Jonathan da Olusegun Obasanjo shekarunshi 5 na farko suka fi amfanar 'yan Najeriya? https://twitter.com/baba_hakeem/status/1250577199062822913?s=19 Sakamakon wannan tambaya da Hakeem yayi ta bayyanar da cewa Mulkin Shugaban kasa,Muhammadu Buharine ya fi amfanar Mutane,kamar yanda ake iya gani a Sama.