fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: halima atete

Halima Atete da Ali Nuhu sun zama Jakadun gasar La Liga

Halima Atete da Ali Nuhu sun zama Jakadun gasar La Liga

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Sarki da Abokiyar aikinsa, Halima Atete sun zama jakadun gasar La liga da ake bugawa a kasar Sifaniya.   Halima Atete ta saka wannan sanarwa a shafinta na sada zumunta sanye da abubuwan gasar. https://www.instagram.com/p/CC_h7Ehl3ki/?igshid=oqt5kpnmgvr4 Hakanan shima Ali Nuhu ya saka hotonsa da tambarin La Liga a jiki. https://www.instagram.com/p/CC-qMNmBAY4/?igshid=1vdny908acr5 Tuni dai abokan aikinsu da dama suka fara taya su da Murna. Za'a iya cewa sune na farko a masana'antar Kannywood da suka samu wannan gagarumar aikin Ambasada da a baya babubanda ya samu me girma kamarsa.
Hotuna:Halima Atete ya kai Ziyara Kabarin Mahaifiyarta

Hotuna:Halima Atete ta kai Ziyara Kabarin Mahaifiyarta

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Halima Atete kenan a wadannan hotunan yayin ziyarar da ta kai kabarin mahaifiyarta.   Ta saka Hotunan a shafinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa, "watanni 2 kenan da rabuwa dake! Amma har yanzu kina raina, nasan Allah yafimu sonki, Allah ya miki Rahama" https://www.instagram.com/p/B-oaUamF7FH/?igshid=1wr6hapnfdfmh   Abokan aikinta da yawa sun tayata da addu'a.   Muna fatan Allah ya jikanta.

Hotunan Halima Atete da suka kayatar

Uncategorized
Tauraruwar Fina-finan Hausa Halima Atete kenan a wadannan hotunan nata sanye da bakar riga da ta rufe mata jiki sosai, tasha yabo saboda wadannan hotunan, wani daga cikin wadanda suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan hoton ya bayya cewa gaskiya ta birgeshi yanda ta rufe jikinta. Halima Atete dai da 'yar uwarta sunje yawon shakatawa kwanannan a kasashen ketare inda suka fara da garin Dubai na hadaddiyar daular larabawa daga nan kuma suka wuce zuwa Misira/Egypt, yanzu dai sun dawo gida Najeriya, muna musu fatan Alheri.