fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Haliru Jika

Dan majalisa Haliru Jika ya baiwa mutanen mazabarshi na Bauchi tallafin kayan sana’a

Dan majalisa Haliru Jika ya baiwa mutanen mazabarshi na Bauchi tallafin kayan sana’a

Siyasa
Wadannan kayan Tallafine da Sanata Haliru Jika me wakiltar Mazabar Bauchi ta tsakiya ya baiwa al'ummar mazabarshi.   Kayan sun hada da Motoci 55, da Mashina 96, sai Adaidaita Sahu 83 da Janareta 50, da keken dinki 130.   Ya kuma bayyana cewa dukkan wanda aka baiwa wadannan kayayyaki zasu samu karin tallafin dubu 10. Jika ya kuma baiwa mata tallafin Miliyan 3 dan su samu jari.