Hannatu Bashir tayi sabuwar Mota
Tauraruwar fina-finan Hausa kuma me shirya fim watau Hannatu Bashir tayi sabuwar mota fil, kirar Honda ko lamba babu, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare, ya kuma karo arziki me amfani da daukaka.
Sabuwar motar hannatu bashir
Hoton Motar hannatu bashir