fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Harkar Zabe

Amurka ta hana wasu ‘yan Siyasar Najeriya shiga kasarta saboda katsalandan a zabe

Amurka ta hana wasu ‘yan Siyasar Najeriya shiga kasarta saboda katsalandan a zabe

Uncategorized
Kasar Amurka ta sanar da kakabawa wasu 'yan siyasar Najeriya shiga kasar ta saboda hannu da suke dashi a yunkurin dagula harkar zabukan da aka yi ajihohin Bayelsa da Kogi a shekarar 2019.   Hakanan kasar ta Amurka ta kuma bana wasu 'yan siyasar da suke kokarin aikata ba daidai ba a zabukan jihohin Edo da Ondo da ake shirin yi shiga kasartata. Wannan sanarwa ta fito ne daga ofishin sakataren harkokin kasashen waje na kasar Amurkar, Mike Pempeo ta hannun kakakin ma'aikatar, Morgan Ortagus.   Yace a watan Yuli na shekarar 2019 kasar Amurka ta hana wasu mutane da suka aikata ba daidai ba a zabukan watannin Fabrairu da Maris na shekarar 2019. A wannan karin ma suna kara saka sunayen wanda suka hana shiga kasarsu saboda katsalandan a harkar zabe.   Yace su...