
Harry Kane ya bayyana cewa zai cigaba da wasa a Tottenham bayan Manchester City ta kasa sayen shi
Harry Kane ya bayyana cewa yana son barin Tottenham a wannan kakar amma yanzu ya canja shawara bayan City har yanzu bata kammala tattaunawa da Tottenham ba.
Kane nada sauran shekaru uku da Tottenham a kwantirakinsa kuma ya shigo wasanta daga benci wanda ta lallasa Wolves daci 1-0, bayan bai dawo kan aiki akan lokaci ba.
Manchester City ta taya Kane akan farashin fam miliyan 100 amma Spurs tayi burus saboda tayin bai kai farashin Kane na fam miliyan 120 ba, yayin da yanzu dan wasan ya bayyana a Twitter cewa zai cigaba da wasa a kungiyar kuma zai bada hadin kai dari bisa dari.
Harry Kane announces he's staying at Tottenham after failed Manchester City bids
Manchester City target, Harry Kane who ask to leave Tottenham this summer has change his mind following an unsettle aggre...