fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Haruna Salihu Chizo

ZUWA GA BUHARI: Yanzu Kam Ka Nuna Mana Kafi Jin Koken ‘Yan Kudu Bisaga ‘Yan Arewa>>Haruna Salihu Chizo

ZUWA GA BUHARI: Yanzu Kam Ka Nuna Mana Kafi Jin Koken ‘Yan Kudu Bisaga ‘Yan Arewa>>Haruna Salihu Chizo

Uncategorized
Mawaki kuma me wasan Barkwanci Haruna Salihu Chozo wanda aka fi sani da Chizo Germany ya bayyana rashin jin dadinsa da rushe rundunar SARS da gwamnatin tarayya ta yi.   Ya bayyana hakan da farantawa wasu kalilan inda yace amma 'yan Arewa da dama na ganin amfanin Rundunar ta SARS.   Ga dai cikakken Rubutun nasa kamar haka: Ban taba tunanin kasa irin Najeriya mai fama da ta'addanci ace an wayi gari an soke aiyukan jami'an tsaro na SARS ba, saboda kawai a farantawa wasu 'yan tsirarun mutane marasa tunani da kishin kasa. A gaskiya shugaban kasa ka tafka babban kuskure na goyon bayan rushe rundunar SARS, domin wannan runduna ta SARS aiyukan da take gudanarwa na alkairi a cikin kasar nan bata dace da wannan mummunan sakamako ba. 'Yan Yahoo da sauran 'yan damfara da...