fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Haruna Ungogo

Allah ya yiwa Tsohon Jakan Najeriya Rasuwa Alhaji Haruna Ungogo

Allah ya yiwa Tsohon Jakan Najeriya Rasuwa Alhaji Haruna Ungogo

Uncategorized
Alhaji Haruna Ungogo Jakan Najeriya a kasar Jordan ya rasu ne bayan ga jeruwar rashin lafiya. Rahotanni sun bayyana cewa, jakadan ya rasune a wani Asbitin gwamnati dake Abuja a ranar lahadin data gabata, kamar yadda wata Majiya daga danginsa ta shaida mana. Alhaji Haruna ya rasu yana da shekaru 70 a Aduniya, kafin rasuwar sa, ya rike mukamin sakataran gwamnatin jihar Kano hakanan ya ta ba zama shugaban kwalejin Kimiyya da fasaha ta jihar Kano. Anyi Jana'izar sa kamar yadda Addinin musulunci ya tanada.