fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Tag: Hausawa

Yanda Wani Sabon rikici yaso ballewa tsakanin Hausawa da Yarbawa a Ibadan

Yanda Wani Sabon rikici yaso ballewa tsakanin Hausawa da Yarbawa a Ibadan

Siyasa
An sake samun yunkurin Barkewar wani rikici tsakanin Hausawa da Yarbawa a wani yanki na Jihar Oyo.   Lamarin ya farune a wani yanki da ake kira Akpata. Saidai jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yansandan jihar, Olugbenga Fadeyi ya bayyana cewa, an shawo kan Lamarin.   Wasu da suka shaida Lamarin kuma BBChausa ta Zanta dasu sun bayyana cewa, an yi harbi amma babu wanda ya Mutu.   Mutum na farko ya bayyana cewa, suna cikin masallaci sai suka ji ana guje-guje, wasu a kafa, wasu akan babura.   Yace koda suka tambaya sai aka ce musu rikici ne ya barke. Yace amma shi bai gudu ba saboda shi Bakone idan ma ya gudu, Daji ne zai shiga.   Yace ya ji harbin bindiga amma maganar gaskiya shine bai san abinda ya faru ba amma ance an harbi wanine. Ya...