fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Hauwa Ayawa

Jarumar Cikin Shirin Gidan Badamasi Hauwa Ayawa ta bude gidauniyar tallafawa marayu da marasa karfi

Jarumar Cikin Shirin Gidan Badamasi Hauwa Ayawa ta bude gidauniyar tallafawa marayu da marasa karfi

Kiwon Lafiya
Jaruma Hauwa Ayawa na daya daga cikin jaruman dake cikin  Shahrarran fim din Hausa da ake Haska shi a tashar Arewa 24 mai suna Gidan Badamasi, Jarumar dai ta yanke shawarar bude gidauniyar tallafawa Marayu da marasa karfi wadda tayiwa lakabi da HauwaAyawaFoundation. Jarumar ta bayyana cewa bata ga amfanin Dukiya ba, Idan har ba za'a taimaki mabukata da ita ba. @Kannywood.