fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Hauwa S. Garba

Duk mace ta gari na son aure:Ina son inyi Aure in haihu>>Tauraruwar Kannywood, Hauwa S Garba

Duk mace ta gari na son aure:Ina son inyi Aure in haihu>>Tauraruwar Kannywood, Hauwa S Garba

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa S. Garba ta bayyana cewa idan ta samu dama tana son yin aure ta haihu.   Ta bayyana hakane a hirar da ta yi da Blueprint inda tace burin kowace 'ya mace data girma, me hankali shine yin aure. Ta bayyana matsalar tattalin arziki da kuma rashin Kasuwar Fim a matsayin dalili da yasa ta fara yin fim nata na kashin kanta.   Ta kuma bayyana cewa da dama daga cikin abokan aikinta Mata da Maza sun fara kama harkokin sana'o'i da ba na fim ba dan kada su Dogara da abu daya.