fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Hdi Sirika

Bodiyo: Ministan Sufuri, Hadi Sirika ya nuna yanda tauraron dan Adam da Amurka ta harba zuwa sararin Samaniya ya gitta ta Najeriya

Bodiyo: Ministan Sufuri, Hadi Sirika ya nuna yanda tauraron dan Adam da Amurka ta harba zuwa sararin Samaniya ya gitta ta Najeriya

Siyasa
Ministan Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya nuna yanda tauraron dan Adam na SpaceX da kasar Amurka ta harba zuwa sararin Samaniya ya gitta ta Najeriya.   Hadi Sirika ya saka wannam bidiyo ne a shafinsa na Twitter inda ya bayyana cewa, SpaceX ya wuce ta saman Najeriya a kan hanyarsa ta zuwa sararin samaniya.   Sirika ya saka wannan bayanine a Ranar Litinin.   Kumbon SpaceX shine na farko mallakin kamfani me zaman kansa da kasar Amurkar ta harba sannan kuma an harbashine na farko tun shekarar 2011.   An harba Kumbonne Ranar Asabar kuma ya isa sararin Samaniya Ranar Lahadi.   https://twitter.com/hadisirika/status/1267522090871271426?s=19   Wannan batu dai ya dauki hankula inda wasu ke ganin abin a yabane wasu kuwa na gani...