fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Hillary Clinton

Baki isa ki gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba, Kune kuka lalata kasashen Libya, Syria, Iraqi da Yemen>>Jigon APC, Adamu ya gayawa Hillary Clinton

Baki isa ki gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba, Kune kuka lalata kasashen Libya, Syria, Iraqi da Yemen>>Jigon APC, Adamu ya gayawa Hillary Clinton

Siyasa
Bayan da tsohuwar 'yar takarar shugabancin Amurka, Hillary Clinton ta yi magana akan zanga-zangar SARS inda tace a daina kashe matasa, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC,  Adamu Garba ya bayyana cewa bata isa ba.   Yace bata kai matsayin da zata gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba.   Yace sune suka lalata kasashen Libya, Yemen, Iraqi, Syria da ma Egypt yace kuma suna son kawo irin wannan abu Najeriya.  Amma yace 'yan Najeriya kansu a waye yake basu isa ba.   Yace dama ya fada a baya burin masu zanga-zangar shine tada fitina da kuma karya doka. Ya godewa shugaban Amurka, Donald Trump da ya dakile karsashin Siyasar Hillary Clinton wanda yace bata yi wani aikin a zo a gani ba lokacin tana sakatariyar harkokin wajen Amurkar.   I told you...
‘Yar takarar shugaban Amurka, Hillary Clinton ta ce a daina kashe masu zanga-zangar SARS

‘Yar takarar shugaban Amurka, Hillary Clinton ta ce a daina kashe masu zanga-zangar SARS

Siyasa
Tsohuwar 'yar takarar shugabancin kasar Amurka, Hillary Clinton ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da sojoji su daina kashe matasa masu zanga-zangar SARS.   Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta bayan harbe-harben da aka yi a Lekki. https://twitter.com/HillaryClinton/status/1318676338354606081?s=19 I’m calling on @mbuhari and the @hqnigerianarmy to stop killing young #EndSARS protesters. #StopNigeriaGovernment