fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: HIV

Da gangan na rika gogawa mazan da suka ki saka kwaroron roba Kanjamau>>Wata Karuwa ta bada Labari

Da gangan na rika gogawa mazan da suka ki saka kwaroron roba Kanjamau>>Wata Karuwa ta bada Labari

Uncategorized
Wata karuwa, Jackline Njoki da aka fi sani da Kiki wadda 'yar kasar Kenya ce ta bayyana cewa da gangan mazan da suke son yin lalata da ita suka rika daukar cutar kanjamau daga wajenta saboda sun ki su yi amfani da kwaroron Roba.   Ta bayyana cewa tun tana karamar yarinya ta kamu da cutar kanjamau inda ta rika kwanciya da maza tana samun kudin da zata rika kula da kanta da 'yar uwarta. Tace mahaifiyarta ta tafi kasar Amurka ci rani ta barsu a hannun Antinsu wadda bata basu kulawa duk da mahaifiyartata na aiko da kudi daga kasar Amurka. Ta bayyana hakane ga wata kafar labarai ta yanar gizo a kasar Kenta me suna, TUKO a hirar da suka yi da ita jiya, Alhmis.   Tace ba itace zata cewa mutum ya saka kwaroron robaba idan yana son yin lalata da ita, wannan matsalarsa c...