fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Honduras

Coronavirus/COVID-19 ta kama shugaban kasar Honduras

Coronavirus/COVID-19 ta kama shugaban kasar Honduras

Kiwon Lafiya
Cutar Coronavirus/COVID-19 ta kama shugaban kasar Honduras,  Juan Orlando Hernandez kuma tuni ya killace kansa ana bashi kulawar data kamata.   Shugaban kasar da yammacin jiya, Talata ya tabbatar da kamuwarshi da cutar inda yace ya dan ji rashin lafiya kuma an gwadashi an gaya mai yana da cutar Coronavirus/COVID-19. Ya bayyana cewa alamun cutar da suka bayyana a jikinshi ba masu tsanani bane dan haka zai ci gaba da aiki daga gida.   Dama a baya matar shugaban kasar,Ana Garcia Hernandez da wasu ma'aikatanshi 2 sun kamu da cutar, kamar yanda Reuters ta bayyana.