fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Honorable Muhammad Gudaji Kazaure

Idan aka kama wanda yayi Fyade kada a kasheshi, A guntule Al’aurar>>Honarable Gudaji Kazaure

Idan aka kama wanda yayi Fyade kada a kasheshi, A guntule Al’aurar>>Honarable Gudaji Kazaure

Uncategorized
Dan majalisar Wakilai daga jihar Jigawa, Honorable Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa idan aka kama mutum da laifin fyade ba kasheshi ya kamata a yi ba.   Yace kawai a Guntule mazakutarsa a barshi ya rayu a haka ya zama ba namiji ba, tunda duk wanda baida wannan abu ai ba namiji bane, injishi.   Kazaure ya bayyana hakane a hirar da yayi da gidan Talabijin na Oaktv inda kuma ya jaddada matsayarsa ta cewa abin kunyane ga jami'an tsaro da Najeriya yanda gwamna ke zuwa yana sulhu da 'yan Bindiga.