
Rashin tsaron da Najeriya ke ciki yanzu shine mafi muni a tarihi>>Gwamnan Imo
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa rashin tsaron da Najeeiya ke ciki a yanzu shine mafi muni da ta taba fuskanta a cikin shekaru 10 da suka gabata.
Yayi wannan bayanine a wajan wani taro kan matsalar tsaro da aka gudanar a Abuja.
Yace saidai abinda zai yi maganin wannan matsala shine shugaba ci Na gari irin wanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke samarwa.
Yace wasu daga dalila dake kawo matsalar tsaron akwai talauci, rashin ilimi matsalar iyakokin Najeriya, banbancin addini dana kabilanci da kuma rashin aikin yi. Yace kuma duk a ciki rashin aikin yi ne ya fi muni.
“It may not be an exaggeration to say that the current wave of insecurity in the land is one of the worst in recent history.
“Truth to tell, in the last t...