fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Horo Dan Mama

Allah yawa mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa, Horo Dan Mama Rasuwa

Allah yawa mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa, Horo Dan Mama Rasuwa

Nishaɗi
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.   Allah yawa mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa wanda ya shahara wajan wasan Barkwanci, Nasiru Auwal wanda aka fi sani da Horo dan Mama rasuwa.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yayi fatan masoya su sakashi a Addu'a Allah ya jikanta. https://www.instagram.com/p/CELxgA1p5Jh/?igshid=1xyevt9483njt Muna fatan Allah ya jikanta ya kai Rahama Kabarinta.