fbpx
Sunday, January 24
Shadow

Tag: Hudson-Odoi

Hudson Odoi yana samun sauki bayan a same shi da cutar coronavirus/ Covid-19

Hudson Odoi yana samun sauki bayan a same shi da cutar coronavirus/ Covid-19

Wasanni
A ranar 13 ga watan maris ne aka tabbatar da cewa dan wasan Chelsea Hudson na dauke da cutar coronavirus. kuma tun daga wannan lokacin yake killace kanshi a gida. Hudson Odoi yayi gaggawar sanar da masoyan shi a kafafen yada zumunta na yanar gizo cewa yana samun sauki daga cutar ta coronavirus. Kungiyar Chelsea ta sanar cewa saurayin yana murmurawa daga cutar Covid-19 kuma yana so ya cigaba da wasa in an dawo daga hutun kakar wasan premier lig. Sun kara da cewa Hudson yana cigaba da motsa jiki a gida kamar yadda ya saba. Chelsea za su dawo kan aiki 2 ga watan mayu ayayin da zasu Kara da Norwich city, kuma kungiyar ta kasance ta hudu a gasar premier lig.