fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Hukumar Shige da Fici

Gamasu Sha’awar aiki da hukumar shige da fice su hanzarta domin neman gurbin aiki dasu

Gamasu Sha’awar aiki da hukumar shige da fice su hanzarta domin neman gurbin aiki dasu

Uncategorized
Hukumar shige da fice ta fara daukan ma'aikata dan haka gamasu sha'awa sai su ziyarci wannan shafin domin cike ka idoji da kuma sharudan hukumar. A lura Sakamakon wasu yan' tangarda da aka samu, hukumar ta sake fitar da sabon shafin da masu sha'awa zasu bi domin cike fom na neman aiki. Ga link din shafin da zaku bi. https://www.immigrationrecruitment.org.ng Muhimman abubuwan da ake bukata ga mai sha'awar neman wannan aiki sune. Takardar Shaidar dan Kasa – Takarda Kammala Digiri ko Sakandare – Takardar Asali Ta Jaha – Takardar Shaidar Cewa Mutum Na Cikin Koshin Lafiya. Domin samun cikakken bayani kuna iya bin shafin domin duba sauran ka idojin da hukamar ke bukata.
Hukumar Shige da fice zata fara daukan Sababbun ma’aikata

Hukumar Shige da fice zata fara daukan Sababbun ma’aikata

Uncategorized
Hukumar kashe gobara tare da hukumar tsaro ta farin kaya wadda a kafi sani da Civil Defence, da kuma hukumar shige da fice Immigration CDFIB hukumar ta amince da daukan Sababun ma'aikata a shekarar da muke ciki ta 2020.   A cewar Jami’i maigana da yawun hukumar kula da shige da fice ta Nijeriya, NIS, Sundaye James ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a, inda yace kwamitin gudanarwa a karkashin jagorancin Ministan cikin gida Rauf Aregbesola ne ta amince da daukan aikin.   An ware kusan makonni hudu domin daukan aikin daga ranar da aka sanar a hukumance, don haka ake kira ga jama’a su yi amfani da wannan dama domin su nemi aikin nan.” Inji shi.   Bayan haka Sunday ya gargadi jama’a dasu kula wajan shiga y...