fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Hukumar ‘yansanda

Karin Kudin Man Fetur: Kada wanda ya sake ya mana zanga-zanga a Borno>>’Yansanda

Karin Kudin Man Fetur: Kada wanda ya sake ya mana zanga-zanga a Borno>>’Yansanda

Tsaro, Uncategorized
Hukumar 'yansanda ta jihar Borno ta gargadi kungiyoyin fafutuka na jihar cewa kada wanda ya sake ya musu zanga-zanga.   Hakan na zuwa ne yayin da hukumar ta 'yansanda ta bayyana cewa ta samu Rahotannin dake cewa wasu na son amfani da wannan zanga-zanga dan rusa zaman lafiyar da aka sha wahala kamin a sameshi a jihar. A sanarwar ta 'yansanda sunce dan haka suna baiwa kungiyoyin shawarar su tattauna matsalar da suke da ita dan warwarew amma maganar zanga-zanga za'a mata kallon yunkuri na gangan dan neman tada zaune tsaye.