fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Hukumomin tsaro

Shugaba Muhammadu Buhari yayi ganawa da Shugabannin Tsaron Kasa a Fadarshi

Shugaba Muhammadu Buhari yayi ganawa da Shugabannin Tsaron Kasa a Fadarshi

Tsaro
Taron wanda ake sa ran zai duba kalubalen tsaro a kasar ciki har da yadda sojojin Najeriya ke ci gaba da yakar 'yan ta'adda a yankin Arewa Maso Gabashin, wanda ya samu halartar Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo da Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF, Boss Mustapha. Wadanda suka halarci taron sun hada da Shugaban Ma'aikata da shugabanin hukumomin tsaro, Mai ba da shawara kan tsaro na kasa, NSA Manjo Janar Babagana Monguno, Darekta-Janar na Hukumar Leken Asiri ta Kasa, NIA, da Sufeto Janar na 'yan sanda, IGP, Mohammed Adamu har da Darakta, Sashi. na Ayyukan Jiha, DSS. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1260905745337462785?s=19 Sauran manyan membobin majalisar ministocin da suka halarta sun hada da Ministan Harkokin Waje, Mista Geoffrey Onyeama, da antoni janaral na k...