fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: HURIWA

Yanda Muka gano cewa Gwamnatin Buhari ce ke da Alhakin ta’addanci a Arewa>>Kungiyar Huriwa ta yi bayani dalla-dalla

Yanda Muka gano cewa Gwamnatin Buhari ce ke da Alhakin ta’addanci a Arewa>>Kungiyar Huriwa ta yi bayani dalla-dalla

Siyasa
Kungiyar HURIWA dake ikirarin kare hakkin bil'adama ta bayyana cewa, Gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ce ke da alhakin hare-haren da ake kaiwa mutane na ta'addanci da garkuwa dan kudin Fansa.   HURIWA ta bayyana cewa kokarin shugaban kasa, Muhammadu Buhari na kyautatawa da tausayawa 'yan ta'addane ke kara musu karfin gwiwa kan abinda suke.   Kungiyar ta yi wannan maganane a matsayin martani kan sata da kuma sakin daliban Kankara da aka yi.   Shugabanta, Emmanuel Onwubiko ne ya bayyana haka inda yace afuwa da tallafin da gwamnati ke baiwa tubabbun 'yan Boko Haram dinne ke ruruta wutar rikicin. “HURIWA has asked President Muhammadu Buhari to blame himself for the spate of attacks of soft targets by series of terrorists all across the country i...