fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Hushpuppi

“Babu wata shaidar dake nuna cewa Hushpuppi yayi damfara a gidan yari”>> Kotun Amurka

“Babu wata shaidar dake nuna cewa Hushpuppi yayi damfara a gidan yari”>> Kotun Amurka

Uncategorized
Kotun Attorney dake California a kasar Amurka ta tabbatar a ranar alhamis cewa shahararren dan dafara, Abbas Hushpuppi baiyi damfara a gidan yari ba. Kotun ta bayyana hakan ne bayan da wasu rahotanni ke yada jita jitar cewa Hushpuppi yayi damfara ta kusan dala 400,000 a gidan yarin Amurka. Amma yanzu kotun ta karyata hakan ta bayyana cewa babu wata shaiar dake nuni akan ya aikata hakan.  
An sake gano cewa dan Najeriyar nan, Hushpuppi dake tsare a kasar Amurka na da hannu a Damfarar banki ta Miliyoyin Dala

An sake gano cewa dan Najeriyar nan, Hushpuppi dake tsare a kasar Amurka na da hannu a Damfarar banki ta Miliyoyin Dala

Tsaro
Dan Najeriyar nan, Ramon Abbas da aka fi sani da Hushpuppi da aka kama a Dubai kan zargin damfara ta yanar gizo da samun Miliyoyin Daloli ta hanyar zamba ya sake shiga wata cakwakiya.   An gano cewa yana da alaka da wasu gawurtattun 'yan fashin banki daga kasar Koriya ta Arewa.   Ghaleb Alaumari ne shugaban Kungiyar wadda babu wanda ya kaisu hatsabibanci wajan satar kudin banki da damfarar Mutane a Duniya.   Sun saci kudin bankin Maltese da suka kai Dala Miliyan 14.7 a watan Fabrairu na shekarar 2019. Kuma an gano cewa sun yi aiki tare sa Hushpuppi.   Ghaleb a yanzu ya amince da amsa laifinsa. In a July statement, the Justice Department referred to the Maltese bank attack as “a $14.7 million cyber-heist from a foreign financial institution...
Duk da nesanta kansu da suka yi da gawurtaccen dan damfarar nan Hushpuppi, hotuna da Bidiyo na ta kara bayyana dake nuna su tare da Atiku Abubakar, Dino Melaye da Yakubu Dogara

Duk da nesanta kansu da suka yi da gawurtaccen dan damfarar nan Hushpuppi, hotuna da Bidiyo na ta kara bayyana dake nuna su tare da Atiku Abubakar, Dino Melaye da Yakubu Dogara

Siyasa
Cece-kuce ya barke tsakanin APC da PDP bayan da APC din suka zargi cewa ya kamata a binciki wasu manyan mutanen PDP da suka hada da dan takararta na zaben 2019 kuma tsohon shugaban kasa, Atiku Abubakar da tsohon kakakin majakisar Dattijai, Bukola Saraki da na wakilai, Yakubu Dogara da kuma sanata Dino Melaye saboda ganinsu tare da gawurtaccen dan damfarar nan, Raymond Abbas wanda aka fi sani da Hushpuppi a Dubai.   Jami'an 'yansanda masu bincike na kasar Amurka, FBI ne suka kama Hushpuppi da zargin damfarar Bilioyin kudin da suka zarta Naira biliyan 100.   Atiku Abubakar da Yakubu Dogara  da Bukola Saraki duk sun nesanta kansu da Hushpuppi wanda ya shahara wajan nunawa Duniya irin kudin da yake dasu, ashe na damfarane kuma yanzu haka yana can an mayar dashi kasar Amur...