fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Hutu

Gwamnatin tarayya ta bayyana Ranar 1 ga watan Mayu a matsayin Ranar Hutu

Gwamnatin tarayya ta bayyana Ranar 1 ga watan Mayu a matsayin Ranar Hutu

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana Ranar 1 ga watan Mayu na shekarar 2020 a matsayin ranar Hutu. Hakan na zuwane saboda ranar ce Ranar ma'aikata ta Duniya.   Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola ne ya bayyana haka a madadin gwamnatin tarayya.   Ministan ya kuma godewa ma'aikatan na gwamnatin tarayya bisa aiki tukuru tare da baiwa gwamnatin shugaba Buhari goyon bayan daya kamata.