fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Hutun Sallah

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Alhamis da Juma’a a matsayin ranekun hutun Sallah

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Alhamis da Juma’a a matsayin ranekun hutun Sallah

Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta bayyana sanekun Alhamis da Juma'a a matsayin ranakun Hutu da shagulgulan Sallah babba.   Hakan ya fito ne daga bakin ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola inda ya jawo hankulan mutane da su yi koyi da halin Annabi Muhammad(SAW) na hakuri, Juriya, Zaman Lafiya da Soyayya. Yayi kira ga musulmai da su yi amfani da wannan lokaci a dan yiwa Najeriya addu'a musamman saboda Ibtila'in da Duniya ta samu kanta ciki na Coronavirus/COVID-19.