
Hotunan Fitaccen Mawakin Amurka, Akon A Yayin Aikin Umrah A Makkah
Mawakin ya ce ya godewa Allah da ya ba shi ikon zuwa Umrah.
Idan ba a manta ba dai, a baya Akon ya ce imani da Allah da kasancewar sa musulmi ne sirrin daukakar da ya yi a duniya a fannin waka.