fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: IBB

Najeriya ba zata taba mantawa da kaiba>>Shugaba Buhari ya taya tsohon shugaban kasa, IBB murnar cika shekaru 79

Najeriya ba zata taba mantawa da kaiba>>Shugaba Buhari ya taya tsohon shugaban kasa, IBB murnar cika shekaru 79

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya tsohon shugaban kasa, Janar Ibbrahim Badamasi Babangida,  IBB me murabus murnar cika shekaru 79.   A sakon taya murnar da ya aikewa iBB ta bakin me magana da yawunsa, Femi Adesina, shugaba buhari yayi fatan Allah ya kari IBB da lafiya. Hutudole ya ruwaito cewa shugaba Buhari yace Najeriya ba zata taba mantawa da IBB ba. Ya kuma yi fatan Allah ya karawa tsohon shugaban kasar tsawon rai. IBB ya mulki Najeriya daga shekarar 1985 zuwa 1993
Kalli sabbin hotunan tsohon shugaban kasa,IBB

Kalli sabbin hotunan tsohon shugaban kasa,IBB

Siyasa
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Kenan a yayin da ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida,IBB ziyara a gidansa dake Minna jihar Naija.   IBB na da shekaru 78, kuma ya mulki Najeriya a matsayin shugaba soja daga shekarar 1985 zuwa 1993.   Kali hotunan ziyarar.