fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Ibrahim Gambari

Yanzu-Yanzu: Fadar shugaban kasa ta tabbatar da nadin Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin shugaban ma’aikatan Buhari

Yanzu-Yanzu: Fadar shugaban kasa ta tabbatar da nadin Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin shugaban ma’aikatan Buhari

Siyasa
Fadar shugaban kasa a karshe dai ta tabbatar da sanar da cewa Farfesa Ibrahim Gambari da ake ta yayatawa a kafafen watsa labarai shine sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa.   Farfesa Gambari ya gaji marigayi, Malam Abba Kyari wanda ya rasu sanadin cutar Coronavirus/COVID-19,  sannan kuma Boss Mustapha ci gaba da zama a matsayinshi na sakataren gwamnatin tarayya.   A jiya dai da Daily post ta tambayi me magana da yawun shugaba Buhari,Garba Shehu, ya bayyana cewa ba'a sanar dashi halin da ake ciki ba kan nadin wanda hakan ya saka alamar tambaya akan mukamin nashi. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1260525546917806080?s=19 Hadinin shugaban kasa kan sabbin kafafen sadarwa,Bashir Ahmad ne ya tabbatar da hakan.