
Nishadi/Fadakarwa daga Weezy na Arewa24
Wannan hoton bidiyon tauraron fim din Dadin Kowa na gidan Talabijin din Arewa2, Khalid Ibrahim kenan da aka fi sani da Weezy.
https://www.instagram.com/p/B_j0jRhD_k3/?igshid=2r4sy34xecpd
Yayi bidiyonnne inda yake nishadantarwa hadi da fadarwa kan Azumi.