Ibrahim Maishunku yayi rashin dan uwan Mahaifiyarsa
Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya sanar da rasuwar dan uwan mahaifiyarsa, Hassan Zumaili Araf.
Yace ya rasune ranar 25 ga watan Maris shekarar 2021 inda yayi fatan Allah ya gafarta Masa.
Muna fatan Allah jikansa.
A baya, hutudole.com ya kawo muku yanda akawa Ali Nuhu Allurar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19