
Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala ya koma PDP daga APC
Tsohon mataimakin gwamnan ya sanar da komawarsa PDP a yau, Laraba.
Wakkala wanda yawa Abdulaziz Yari mataimaki daga shekarar 2011 zuwa 2019 ya bayyana hakane bayan ganawar da yayi da mukarrabansa a Gusau.
Ya bayyana cewa an dade ana rade-radin kan a wace jam'iyya yake, yau kuma ya fito dan warware wancan kace-nace din.
“There were several speculations making the rounds for about two years now over where I politically belong; hence I feel this is the right time to put the records straight”
“I want to inform you that all this while, whether as a member of G8 group or not, I have remained a full card-carrying member of the All Progressives Party, APC, even though since the time of our crisis in 2019, the party did not consider us relevant, as demonstrated...