fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: ICC

Gwamnatin tarayya ta tona Asirin masu haddasa rashin tsaro a Najeriya inda ta fadi sunayensu

Gwamnatin tarayya ta tona Asirin masu haddasa rashin tsaro a Najeriya inda ta fadi sunayensu

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kotun Duniya ta ICC da kuma kungiyar kare hakkin bil'adama da Amnesty international ne suke kara yawan matsalar tsaron da ake samu a Najeriya.   Ministan Yada labarai, Lai Muhammad ne yayi wannan zargi a ganawar da yayi da manema labarai a Legas a yau, Litinin.   Ya bayyana cewa wadannan kungiyoyi na daukewa jami'an tsaro hankali kan aikin da suke na yaki da ta'addanci.   Yace suma wadannan kungiyoyi sun zama abokan fadan Najeriya inda sukewa hukumomin tsaron barazana kan binciken take hakkin bil'adama da kuma laifukan yaki. “The Federal Government frowns at this unbridled attempt to demoralise our security men and women as they confront the onslaught from bandits and terrorists. “Nigeria did not join the ICC so i...
Kada ku manta da kisan da aka mana>>’Yan Shi’a ga Kotun Duniya

Kada ku manta da kisan da aka mana>>’Yan Shi’a ga Kotun Duniya

Siyasa
'Yan Shi'a sun yiwa kotun Duniya, ICC Tuni da cewa ya kamata kada ta manta da kisan da akawa membobinta shekaru 5 da suka gabata a Zaria.   Sun kuma tunawa ICC da cewa har yanzu fa ana tsare da wasu shuwagabannin su kamar Zakzaky da Matarsa.   Kungiyar shi'a ta bayyana hakane yayin da take tunawa da kisan da Sojoji sukawa membobinta, Shekaru 5 da suka gabata.   Kungiyar tace tana kira da a hukunta masu hannu a wannan lamarin, musamman ma janarorin soja, wanda ko da kwamitin da gwamnatin jihar Kaduna ta kafa dan bincike ya bukaci hakan.   Sun kuma ce suna kira da a saki membobinsu da gwamnati ke rike dasu ba tare da wani sharadi ba. The days 12-14th December 2020 mark the fifth anniversary of the Zaria Massacre. On days like those, Sheikh I...
Kada barazanar kotun Duniya ya kashe muku kwarin Gwiwa>>Janar Buratai ya gayawa Sojoji

Kada barazanar kotun Duniya ya kashe muku kwarin Gwiwa>>Janar Buratai ya gayawa Sojoji

Tsaro
Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martani kan binciken da Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya wato ICC ta ce za ta yi kan laifukan yaƙi da aka aikata a Najeriya. A ranar Juma’a ne mai babbar mai shigar da ƙara ta ICC Fatou Bensouda ta ce za ta yi bincike kan Boko Haram da sojojin Najeriya kan cin zarafi da laifukan yaƙi da aka aikata a shekarun da aka kwashe na rikicin Boko Haram. Sai dai a sanarwar da wallafa a shafinta na Facebook, rundunar sojin Najeriya ta ce wannan zai yi tasiri ga karya ƙwarin guiwar sojoji. “Babu shakka irin wannan bayani na tunzurawa na iya janye hankalin sojojin Najeriya saboda tasirinsa na karye masu ƙwarin guiwa. Zai haifar da mummunan tasiri ga ƙwarin guiwar da sojojin suke da shi da kuma aikin soja ga ƴan Najeriya da haifar da koma-baya ga dukkan...
An maka babban Lauya Femi Falana a Kotun Duniya ta ICC

An maka babban Lauya Femi Falana a Kotun Duniya ta ICC

Siyasa
Wata kungiya ta MNBI ta bayyana cewa ta maka babban lauyannan na Najeriya, Femi Falana a kotun Duniya ta ICC bisa hannu da take zarginsa dashi a zanga-zangar SARS.   Hakan na zuwa ne bayan da Falana ke kokarin ganin ya gurfanar da shugaban sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai a gaban kotun.   Kungiyar ta bayyana cewa zanga-zangar da Falana ya zuzuta ta kai ga sanadiyyar Asarar rayuka sannan ta zargi lauyan da kuma nuna kiyayya ga jami'an tsaron Najeriya musamman sojoji.