fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Iccen Girki

Hayakin Iccen girki na kashe mata da yara 93,000 duk shekara a Najeriya>>YESD

Hayakin Iccen girki na kashe mata da yara 93,000 duk shekara a Najeriya>>YESD

Uncategorized
A kalla mata da kananan yara 93 000 ne ke mutuwa a duk shekara saboda shakar hayakin iccen girki a Najeriya.   Wannan ya fito ne daga kungiya me zaman kanya ta YESD. Shugaban kungiyar, Adesuwa James Jang ya bayyana cewa kaso 70 na 'yan Najeriya har yanzu suna dogaro da itace dan yin girki.   Yace kungiyar lafiya ta Duniya, WHO da kungiyar kula da Muhalli ta kasa da kasa, ICEED ne suka tabbatar da wannan bincike. Yace hayakin da itace ke fitarwa daidai yake da hayakin Taba Sigari.