fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Idris Derby

Shugaban kasar Chadi ya roki shugaba Buhari ya tsawaita titin jirgin kasa zuwa kasarsa

Shugaban kasar Chadi ya roki shugaba Buhari ya tsawaita titin jirgin kasa zuwa kasarsa

Siyasa
Shugaban kasar Chadi, Idris Deby ya roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya tsawaita titin jirgin kasar da za'a yi daga fatakwal zuwa Maiduguri ya kai kasarsa.   Shugaba Idris yayi wannan kirane inda yace saboda hakan zai habaka tattalin arzikin kasashen biyu da kuma karfafa dangantakarsu ta bangaren Kasuwanci.   Shugaba Buhari ya kaddamar da fara ginin titin jirgin kasan da za'a yi akan Dala Biliyan 3.   Ya bayyana cewa, kuma kasashen 2 na aiki tare dan samun tsaro da magance matsalar Boko Haram.   “Yes, in fact, that’s what he was discussing with President Muhammadu Buhari, this issue of the Multinational Joint Task Force, that the situation where it is only able to carry out one operation a year, makes things very difficult and the task of...
Shugaba Buhari dana Chadi na ganawa a Abuja

Shugaba Buhari dana Chadi na ganawa a Abuja

Siyasa
Yanzu haka, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari na ganawa da takwaransa na kasar Chadi, Idris Derby a fadarsa ta Villa dake babban Birnin tarayya, Abuja.   Shugaba Buhari ya tarbi Idris Derby tare da tawagarsa inda suka shiga ganawar sirri.   A tare da shugaba Buhari akwai minista harkokin kasashen waje, Idris Derby da me baiwa shugaban shawara akan tsaro, Babagana Mungono da sauransu. A baya hutudole.com ya ruwaito muku yanda Shugaba Buhari ya gana da tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar   Those with president Buhari at the reception of the guest were Minister of Foreign Affairs, Geoffrey Onyeama, the Director- General National Intelligence Agency, NIA, Ahmed Rufa’i, the National Security Adviser, NSA, Major General Babagana Monguno (retd), the Fe...
Idris Deby ya kori Janar din sojan kasar

Idris Deby ya kori Janar din sojan kasar

Uncategorized
Gwamnatin Kasar chadi ta kori daya daga cikin Janar Janar na sojin kasar, Ahmat Koussou Moursal bayan ya rubuta wasika yana sukar shugaban kasa Idris Deby.     Sanarwar gwamnatin kasar yace Janar Moursal ba zai karbi ko sisin kwabo ba a matsayin kudin ritaya ko sallama daga aiki bayan ya kwashe shekaru da dama yana yiwa kasar aiki.   Janar Moursal ya zargi shugaba Deby ne da kauda kan sa daga tsoffin abokan aikin sa dake Guera da kuma kin biyan diyya ga mutanen da tsohon shugaban kasa Hissene Habre yaci zarafin su.     'Yan adawa a kasar Chadi dai na zargin shugaban Idris Deby Itno, da ya karbi mulki ta hanyar tawaye da neman dawwama kan madufun iko ta hanyar kawar da duk abin da ka zama barazana ga mukaminsa. Kungiyoyin tawaye na k...
‘Yan Boko Haram fiye da dubu 1 sun mutu a gumurzu da Chadi

‘Yan Boko Haram fiye da dubu 1 sun mutu a gumurzu da Chadi

Siyasa
Gwamnatin Chadi ta fitar da alkaluman da ke cewa dakarunta 52 ne suka rasa rayukansu yayin da mayakan Boko Haram sama da dubu daya suka hallaka a fadan da aka share tsawon kwanaki ana gwabzawa tsakanin bangarorin biyu a zagayen tafkin Chadi.     Kakakin Rundunar Sojin kasar, kanar Azem Bermendoa Agouna, ya ce baya ga kashe mayakan na Boko Haram sama da dubu daya, an kuma lalata babura da kuma kananan jiragen ruwan da ‘yan ta’addar ke amfani da su don kai farmaki.     Wannan ne dai karon farko da rundunar sojin kasar ta Chadi ta sanar da yawan dakarunta da suka mutu bayan kaddamar da farmaki kan mayakan na Boko Haram da ta yi wa take da 'fushin Bohoma.'
Hotuna:Kalli yanda ‘yan majalisar kasar Chadi suka kaiwa shugaban kasarsu ziyarar Goyon baya a Sabon  mazauninshi dake Daji

Hotuna:Kalli yanda ‘yan majalisar kasar Chadi suka kaiwa shugaban kasarsu ziyarar Goyon baya a Sabon mazauninshi dake Daji

Siyasa
Shugaban kasar Chadi,Idris Derby ya sha Alwashin ganin karshen Boko Haram a kasarsa, wanda hakanne yasa ya shiga gaba wajan jagorantar sojojinshi zuwa Yakar Kungiyar.   Shugaban ya kafa Fada ta wucin gadi a cikin Dajin inda yake duba yanda Sojojin nashi ke fatattakar Boko Haram.   Wadannan hotunan 'yan Majalisar Kasarne da suka kaiwa shugaban ziyara a matsuguninshi dake cikin daji inda suka nuna goyon bayansu gareshi a wannan yunkuri na ganin karshen Boko Haram.   Boko Haram dai ta kashewa kasar Chadi sojoji kusan 100 wanda hakan yasa shugaban kasar yace sai sun dauki fansa.      
Ka Tuba ka ajiye makamanka ko in Hallakaka>>Shugaban Chadi ga Shekau

Ka Tuba ka ajiye makamanka ko in Hallakaka>>Shugaban Chadi ga Shekau

Siyasa
Shugaban Chadi, Idriss Deby ya bukaci shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau da ya mika kansa ko kuma ya kashe shi a mabuyarsa da ke Dikwa.     Wannan na zuwa ne kwanaki kalilan da shugaba Deby ya jagoranci dakarunsa wajen kaddamar da farmaki kan mayakan Boko Haram tare da kashe mutun 100 daga cikinsu.     A yayin jawabi ga al’ummar Chadi ta kafar talabijin, shugaba Deby ya ce, Shekau na da damar mika wuya a yanzu, in ba haka kuma, a yi amfani da wuta wajen fatattako shi daga mabuyarsa.     Deby ya gargadi Shekau cewa, zai aika shi lahira muddin ya ki mika wuya kamar yadda aka bukace shi ya yi. A makon jiya ne, dakarun Chadi suka kaddamar da farmaki kan mayakan Boko Haram, farmakin da aka yi wa lakabi da 'fushin Boma'...
Shekau yawa Shugaban kasar Chadi Barazana a sabon Bidiyo

Shekau yawa Shugaban kasar Chadi Barazana a sabon Bidiyo

Siyasa
Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya mayar da martani ta sautin murya kan harin da kasar Chadi ta kaiwa mayakansa.   Sakon me tsawon mintuna 5 da jaridar Thenation ta samu an ji Shekau na fadin cewa Idris Derby na cikin matsala tunda ya taba Allah.   A cikin Sakon Shekau yace kisan da sukawa sojojin Chadi Allah ne ya basu nasara kuma duk abinda Idris Derby din zai musu to ba zai yi Nasara a kansu ba.   Shekau yayi kira ga mayakanshi da kasa du gudu su jajirce dan irin wannan abu ya faru a baya kuma tunda suna tare da Allah to zasu yi Nasara.   Ya kuma yi kira ga jama'ar kasar Chadi da su tashi tsaye domin irin rayuwar da suke ba bisa shari'a take ba, yace idan kuma sun kiya to Allah zai basu Nasara.
Hotuna: Shugaban Kasar Chadi ya kaiwa sojojin kasar da suka jikkata dalilin yaki da Boko Haram ziyara

Hotuna: Shugaban Kasar Chadi ya kaiwa sojojin kasar da suka jikkata dalilin yaki da Boko Haram ziyara

Siyasa
Shugaban kasar Chadi,Idris Derby ya kaiwa sojojin kasar da suka jikkata dalilin batakashin da suka yi da Boko Haram ziyara inda ya basu karfin gwiwa. Shugaban ya jagoranci sojojinshi zuwa yankin tafkin Chadi inda sansanin  Boko Haram yake suka kuma tashesu. Rahotanni da dama sun bayyana cewa mayakan na Boko Haram sun kwarara zuwa cikin Najeriya dan Neman mafaka.
Sojojin Kasar Chadi da suka yi fata-fata da Boko Haram sun kwato sojojin Najeriya da kungiyar ke garkuwa dasu

Sojojin Kasar Chadi da suka yi fata-fata da Boko Haram sun kwato sojojin Najeriya da kungiyar ke garkuwa dasu

Siyasa
Rahotanni daga kasar Chadi na cewa sojojin kasar a harin kare dangi da suke ci gaba da kaiwa matsugunan mayakan kungiyar Boko Haram sun kwato wasu sojojin Najeriya da kungoyar ke garkuwa dasu.   Rahoton wanda Daily Post ta ruwaito yace wata majiyace daga yankin ta shaida haka.   Shugaban kasar Chadi,Idris Derby ne da kansa ke jagorantar wannan hari wanda ke zuwa bayan Boko Haram din ta kashe sojojin kasar fiye da 100.   Rahoton yace shugaba Idris Derby na shawagi ta saman yankin Tafkin Chadi a jirgin sama inda yake ganin yanda sojojin nashi ke fatattakar Boko Haram.   Rahoton ya kara da cewa mayakan Boko Haram din sun tsere cikin Najeriya inda aka kama wasu,wasu kuma aka kashesu.   Akwai Rahoton dake cewa, Shugaba Idris Derby ya bayyan...