fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Igbo

Zaben 2023: Igbo Ne Mafita Ga Matsalar tsaro A Najeriya – A cewar Udeogaranya

Zaben 2023: Igbo Ne Mafita Ga Matsalar tsaro A Najeriya – A cewar Udeogaranya

Siyasa, Uncategorized
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, a zabukan shekarar 2019, Cif Charles Udeogaranya, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa yanzu  lokaci ne na Kudu Maso Gabas wajen fitar da dan takarar Shugabancin kasa a shekarar 2023. Udeogranya ya ce yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya shine yankin da ya fi aminci a Najeriya duk da cewa yankin bai samu mukami a hukumar tsaron kasa ba, yayin da Arewa wacce ta mamaye dukkan mukaman hukumomin tsaron Najeriya, ciki har da Kwamandan tsaro na kasa baki daya. amma har yanzu ta fi kowanne yanki matsalar tsaro. A cewarsa, "saboda yanayin zaman lafiyar da kabilar Igbo ke dashi, lalle za a kawo karshen rashin tsaro a kasar, musamman a Arewa idan har kabilar Igbo ta samu  Shugabancin kasa a kakar zabe ta 2023.Inji shi Ya kara da cewa: "Yaki da Boko Hara...