
Jihohi basa taimakawa Gwamnatin Tarayya kan matsalar tsaro>>IGP
Shugaban 'Yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya zargi jihohi da rashin taimakawa gwamnatin tarayya wajan maganin matsalar tsaro.
Ya bayyana haka a wajan wani taron manyan sakatarorin jihohi da aka yi a Abuja, inda yace gwamnatin tarayya ta yi tsare-tsare masu kyau dan magance matsalar tsaro kuma tana bukatar hadin kan jihohi dan aiwatar dasu.
Ya jawo hankalin sakatarorin gwamnatocin jihohin da su rika taimakawa wajan magance matsalar tsaro ta hanyar hada kai da masu ruw da tsaki a jihihinsu.
“At the federal level, we have developed a lot of strategies towards mitigating these issues but we don’t get the maximum cooperation that we supposed to get at the state level.
“We believe that secretaries to state governments should be conscious of s...