fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Tag: Ike Ekweremadu

Idan Munason samun shugabancin Najeriya sai mun nemi Amincewar Arewa>>Ike Ekweremadu

Idan Munason samun shugabancin Najeriya sai mun nemi Amincewar Arewa>>Ike Ekweremadu

Siyasa
Tsohon mataimakin kakakin majalisar Dattijai, Ike Ekweremadu ya bayyana cewa idan fa yankin Inyamurai na son samun shugaban cin Najeriya to sai ya hada kai da Arewa.   Yace dolene su zauna dan tattaunawa da Arewa dan ta amince da wannan bukata tasu.   Ya bayyana hakane a wajan wani tato da ya halarta. “There is clamour for Igbo presidency today. And I believe it can only be realised if we engage ourselves in conversation with northern Nigeria to buy into our initiative. There can never be a universal decision of any ethnic group and the rest of us in this country. It is only dialogue and conversation that can be equity to all parts of the country.”he said